
Sadiq Saleh
Singer


Prince na kasheep, Salim Smart & Sadiq saleh - Kalata (my type) Visualizer 2023 Kalata Official Audio 2023 (Visualizer) is a Collaboration song by @princenakasheep , @SalimSmartt and @SadiqSaleh Stream / Download : https://ffm.to/kalata-my-type Subscribe to Prince na kasheep's YouTube channel: Follow Prince na kasheep: Instagram - https://www.instagram.com/prince_na_kasheep/ Facebook - https://facebook.com/Princenakasheep Twitter - https://twitter.com/Princenakasheep TikTok - https://www.tiktok.com/@prince_na_kasheep (C) 2023 Amjad Musik, (on behalf of 3 right holders), Under Exclusive License to Amjad Records Amjad musik Distribution (Distibuted by Prince} {Lyrics} Prince production {First verse} Kalata daban aboki ba irin takache ba Don tanaji dani bawai so nakeyin dako ba Kullum muna maqale bakasafai mukeyin raboba Ta maidani jarumi aso bawai maza na rako ba Tana gwadamin kauna wadda bansaba gani ba Tana rufe sirrina kyan hali badaga nanba Tana farantan raina bawai tasanyani fushi ba Idan dake mata miliyan bazasu gamsan kallo ba {Pre chorus} Keche ni nineke hakane soyayya Inbake tobani tini nabar soyayya {Chorus} Keche shi shine ke Hakane soyayya Inbake tobashi tini yabar soyayya {Bridge} Shine keee Inbake tobashi tini yabar soyayya {Verse 2} Tana shagwabani Ta sangartani Ta riritani kamar kwai Ta saisaitani Ta ilmantani aguna tachire jinkai Tana darajani Ta kurarani fagen soyayya nakai Bata kallon kowa a idanu inbani bah Ruwa sai ta taunamin sannan zansha Bata wasa da ibada asuba har ihsha Zallan so ta nunamin bata ginsa Innazo da buqataata bazatakiyi ba {Chorus} Keche shi shine ke Hakane soyayya Inbake tobashi tini yabar soyayya Keche shi shine ke Hakane soyayya Inbake tobashi tini yabar soyayya {Verse 3} Budurwata tafi takowa ma bataka kai daya ba Tanai mini soyayyarda koda baiwa uwanai ba Ko kazar gidanmu tasan sonda ake mini bawasa ba Ballantana dangi na sunsanda haka ba qarya ba Tamamayen zuciyata (Maya maya maya maya maya maya maya) Tabbas tamamaye zuciyata (Maya maya
Download subtitle files for this content
No subtitle files available for this title.

Sadiq Saleh
Singer